Wani ya mata ciki

Wata Yarinya mai suna Lekhula, a wata hira da tayi da Jaridar Daily Sun ta bayyana yarda wani limamin coci ya yaudare ta, Fasto Attie Kgware yayi mata alkawarin mota, ya kwanta da ita. Lekhula ta bayyana cewa Faston bai ko yi amfani da bororon roba ba, ya fada mata cewa yafi tsarki a hakan.

Yadda wani Fasto ya yiwa mata 20 ciki a cocinsa

Zai tsarkake ni da ruwan sa, hakan na yarda domin ina so in samu tsarki a rayuwa. Da yake limamin mu, ma amince da shi, shi kuma yayi amfani da wannan dama ya mani illa.

Yayi mani alkawarin motar howa a wancan lokacin, amma yanzu da nake dauke da ciki, bay a son gani na. Wani fasto da ke cocin mai suna Vusi Masiya, wani mai harkar saida motoci ya tabbatar da cewa Fasto Kgware ya zo binciken motar da zai siya ma yarinyar, har ma ya tambaye sa ko me ke tsakanin su Da yar yarinyarsai dai bai ce komi ba.

Ni na san yana da aure, wannan abin kunya ne ga duk wani fasto iri na.

Alamun Karshen Duniya Ya Tabbata!! Yanda Muka Fara Soyayya Da Matar Babana Nayi Mata Ciki

Sai dai matar fasto Kgware mai shekaru 47 ta musanta labarin Lekhula, Lekhula dai sakatariyar cocin ce, amma tace mijinta bai taba kwanciya da wata ba, kurum karya ake masa. Amma kuma uwar yarinyar, ta bayyana cewa faston ya zo ya same ta da maganar auren diyar ta. Faston yana fada mata, ya samu matsala a auren sa.

Main Labarai Labarai. Source: Legit. Tags: Hausa News. Show Comments. Ministan Buhari na da hannu cikin badakalar Kudin makamai.Sakamakon bincike da wasu likitoci suka yi ya nuna cewa akalla kashi 80 bisa na mata ba su yin da dana sanin zubar da ciki. Gidan talabijin din CNN ce ta wallafa sakamakon binciken wanda likitoci daga kasar Amurka suka yi. Likitocin sun gudanar da wannan bincike ne domin gano ko da gaske ne zubar da ciki na iya haukatar da mace. Binciken dai ya tabbatar cewa mace za ta iya rasa ran ta idan ta zubar da ciki a wajen wanda bai da kwarewa amma ko kadan zubar da ciki baya haukatar da mace.

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa kashi 25 bisa na mata na zubar da a duk shekara. Sannan cire ciki musamman a wajen wadanda basu da kwarewa ya fi yawa ne a kasashen dake tasowa a duniya. A Najeriya duk da cewa gwamnati ta kafa dokar hana zubar da ciki amma duk da haka akalla mata miliyan 1.

Wani binciken ma ya nuna cewa mata da dama a Najeriya na shan maganin da zai zubar musu da cikin da basu shirya wa ba ba sai sun je wani wuri ba. Binciken ya kuma nuna cewa mutanen da basu da kwarewa kuma suke cire wa mata ciki sun fi yawa a kasar. Sakamakon binciken da hukumar gudanar da bincike kan kiwon lafiya a Najeriya NIMR ta nuna cewa akalla mata 34, ke rasa rayukan su a dalilin rashin samun kwararrun likitoci a lokacin da duke bukatar zubar da ciki.

Labarai Duniya. April 15, 0 Kashi 25 bisa za su samu tallafin kuncin Coronavirus — Minista Sadiya. April 15, 0 An bude ofishin StarTimes a Abuja, bayan an hana kowa fita. Likitocin sun dauki tsawon shekaru Biyar suna yin wannan bincike wa mata a kasar.

A dalilin haka ne mafi yawan kasashen Turai suka kafa dokar hana zubar da ciki. Aisha Yusufu. April 15, 0. We use cookies to ensure that we give you the best experience on our website. If you continue to use this site we will assume that you are happy with it.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban.

Mata masu ciki da suka shiga wani sabon tsari na motsa jiki a bainar jama'a a Rwanda sun shaida wa BBC cewa sun ji dadin tsarin kuma suna son hukumomi su ci gaba da yi. Sama da mata dari ne suka halarci taron na farko a Kigali, babban birnin Rwanda a karshen makon da ya wuce.

Masu shirya motsa jikin sun ce fatansu shi ne "a sauya yadda ake kallon jikin mace mai jiki.

wani ya mata ciki

Nelson Mukasa, shugaban wata kungiya mai zaman kanta da suka fara taron motsa jikin, ya ce mutane da yawa a Rwanda sun yadda cewa da zarar mace ta dauki ciki dole ne ta daina duk wani aikin motsa jiki.

Dakta Jean Nyirinkwaya, wata likitar mata a Kigali ta bayar da shawarar cewa duk wata mace mai ciki da ke zuwa asibitinsa ta rika motsa jikinta. Masu shirya taron motsa jikin sun ce sun zabi salo-salo na motsa jiki da ba su yi wa matan illa ba.

Sun kuma gayyaci maza don su rako matansu a lokacin motsa jikin. An shirya wa masu ciki taron motsa jiki a bainar jama'a 24 Oktoba Labarai masu alaka Rwanda Mata Kiwon lafiyar mata.

Koma sama.Boka wata mahaukaciya ce dake ragaita a kan titi a yankin karamar hukumar Shira dake jihar Bauchi. Saidai an samu wani mara tausayi da ya dirka mata ciki har ta kai ga ta haifi yarinya mai suna Zainab. Duk da tabin hankalin da Boka wadda asalin sunata shine Lami take fama da shi, ta bayyana cewa wani ne daga kauyen Adamami dake kusa da garin na Shira ya yi mata cikin.

Saidai akwai alamun Boka da diyarta suna bukatar dauki, kasancewar akan titi take kwana tare da yarinyar tata mai suna Zainab. Domin a wasu lokutan da ita da diyar tata ba su sa kaya. Sannan yarinyar ba ta samun lafiyayyen abinci da ruwan sha, wanda hakan babbar barazana ce ga lafiyarta. Don haka akwai bukatar a agazawa wannan baiwar Allah da ita da diyarta don ceto su daga cikin wannan mawuyacin yanayi da suke ciki.

Leave A Reply Cancel Reply. Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. Related Posts. Ciki Mahaukaciya Rashin Imani. Mr HausaTop. Com Mus'ab Dauda Sadauki is the name. Leave A Reply. More Stories. May 16, Dec 1, Prev Next 1 of Sign in. Welcome, Login to your account. Forget password? Remember me. Sign in Recover your password.

A password will be e-mailed to you.Kungiyar kare hakkin musulmai a ranar Laraba ta zargi wani mutum mai suna Alex Chukwugo da laifin garkuwa da mutane, fyade da kuma dirkawa wata yarinya bahaushiya mai shekaru 18 ciki. Kwatsam aka ganta da jariri a watan Oktoba da tace nashi ne, kamar yadda jaridar Tori. A takardar da shugaban kungiyar, Farfesa Ishaq Akintola yasa hannu, yace iyayen yarinyar na cikin tsananin rudani da rashin kwanciyar hankali a lokacin da aka sace yarsu.

Kungiyar musuluncin tayi kira ga gwamnatin jihar Legas da ta tabbatar da cewa Chukwugo ya fuskanci fushin hukuma. Takardar itace kamar haka: "Wata yarinya bahaushiya mai shekaru 18 mai suna Maryam Dauda ta bace a watan Janairu, Kwatsam bayan watanni sai aka ganta a gidan Alex Chukwugo dan kabilar Igbo. Duk da cewa, iyayenta sun samu labarinta tun a watan Yuni, basu samu ganinta ba sai a watan Oktoba da suka ganta a gidan Alex da jinjiri,".

Alex Chukwugo ya sace yarinyar ne. A matsayinsa na dana Najeriya, Alex ya san yanda ake neman aure bisa ga al'ada amma yaki bin hakan saboda rashin gaskiya," in ji takardar. Takardar ta kara da cewa, " Yayi amfani da hanyoyin yaudara har yarinyar ta shiga gidansa a watan Janairu Ya killace yarinyar ba tare da son ranta ba kuma babu sanin iyayenta.

A cikin wannan lokacin, iyayenta sun fuskanci rashin kwanciyar hankali,". Bai sanar da iyayenta ba sai bayan wata shida da batanta inda yazo da tsofaffi biyu yake sanar dasu ya ga yarsu. Ba tare da sun bayyana musu ko su waye ba, sun yi kamar jami'an tsaro har suka karba lambara wayar iyayen, " cewar takardar.

Makonni uku kenan da suka gayyacesu zuwa gidan da aka boye yarsu inda suka ganta da jinjirin da ta haifa. Bamu da wata mafita da ta wuce mu kaiwa 'yan sanda rahoto ," takardar ta kara da cewa. A halin yanzu, da wanda ake zargin da wacce aka cutan suna gurin 'yan sanda a Ikeja.

Amma kuma iyayen yarinyar sun ce an hana su ganin yarsu. Muna kira ga kwamishinan 'yan sandan jihar Legas da ya ja kunnen yaransa.

wani ya mata ciki

Babu adalci a hana iyayenta ganinta. MURIC bazata gudu ba balle ja da baya. Sai an bi hakkin yarinyar nan da iyayenta. Mun gode da kasancewarku tare da mu. Domin sauke manhajar labaran Legit. Main Labarai Labarai. Source: Legit. Show Comments.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Matsalar daukar juna biyu na kananan yara mata na neman zama ruwan dare a wasu sassan kasar Ghana.

wani ya mata ciki

Yanzu haka hukumar kula da ilimi ta kasar ta ce an samu kananan yara mata 7, na makarantun firamare da karamar sakandire da suka samu ciki a shekara ta zuwa a fadin kasar baki daya. Bayanai na nuna cewa mata dalibai yan shekaru goma zuwa sama suna yawan samun juna-biyu, inda a wasu lokuta lamarin yake kawo karshen karatunsu. A cewar hukumomi matsalar yawan daukar cikin yaran mata ya kai kaso Wata mai fafutikar kare hakkin mata a Ghana, Hajara Inna dikko ta ce talauci na daga cikin abubuwan da ke haddasa daukan cikin ga yara mata a kasar.

Mata 'yan makaranta 7, sun yi ciki a Ghana 29 Oktoba Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Samun ciki na yin cikas ga karatun yara mata Matsalar daukar juna biyu na kananan yara mata na neman zama ruwan dare a wasu sassan kasar Ghana.

Labarai masu alaka Ghana Mata Kiwon lafiyar mata. Koma sama. Karin labaran Labaran Duniya.Ya kashe Bose Muhammed ne a kan yar rashin jituwar da ta hada shi da ita. An gano cewa Zubairu ya soka wa matar mai juna biyu almakashi ne a ciki a yankin Idogido da ke karamar hukumar Okene ta jihar a ranar Litinin.

Wani ganau ba jiya ba ya ce wacce ta rasun an hanzarta kai ta asibiti ne da ke yankin, amma sai da ta rasu saboda jinin da ta zubar mai yawa, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

wani ya mata ciki

Muhammed da kawarta na zaune suna tattaunawa ne a kan wata wayar hannu da ta bace a lokacin da wanda ya kasheta din ya saka baki. Wanda ake zargin an gano cewa ya fusata ne wanda hakan yasa ya soka mata wuka.

Ta sanar da shi cewa ya daina shiga harkar da ba tashi ba amma sai hakan ya fusata shi. Ya ciro almakashi daga wandonsa sannan ya soka mata a ciki tare da tserewa. Wani mutum ya kashe mace mai juna biyu da almakashi Source: Depositphotos. Tana da juna biyu amma ba tare da mijinta take zama ba. Ya ce a halin yanzu an mayar da lamarin hannun sashi na musamman na binciken manyan laifuka. Ana kammalawa kuwa za a mika wanda ake zargin gaban kotu.

Yadda wani mata-maza ya kusa kashe kansa saboda takaici a Kano

Sun samu rashin jituwa ne. Wata kawarta ta rasa wayarta ta hannu amma daga baya ta ganta. Suna tattauna zancen ne da mamaciyar yayin da rigimar ta barke. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit. Main Labarai Labarai. Source: Legit. Show Comments.